Laura M Kaminski

Gobe, Jibi

Zuwa gaba, yawan mu
za mu sani
yadda marayu ji,
tsaya, zama nan
kare mai kyau,
zai dawo.

Tomorrow, Day After

In time, most of us
come to know
how orphans feel:
good dog, stay,
I’ll be right
back.

Laura M Kaminski grew up in northern Nigeria, went to school in New Orleans, and
currently lives in Missouri.